User talk:Abubakar Yusuf Gusau

From Wikimedia Incubator

Welcome to Wikimedia Incubator!

At the right there are some important links, and here are some tips and info:

  • If you haven't created a user page yet, please create one with for example Babel templates on it.
  • You can select your interface language in your preferences.
  • If you make articles, templates or categories, don't forget to add a prefix!
  • If your knowledge of English is good, you can help with translating pages to other languages you know, so more people can understand them!
  • If you want to translate the interface, please go to Translatewiki.net and follow their instructions.

If you have any questions, feel free to ask them on Incubator:Community Portal.

-- Welcoming Bot 13:36, 21 August 2022 (UTC)[reply]

Game da fassara a Hausa Wikiquote[edit source]

Aslm, naga ayyukan ka a shafukan Hausa Wikiquote kuma ina jinjina maka kuma ka cigaba da jajircewa. Amma akwai wasu 'yan kura-kurai kadan. Baka banbance namiji da mace a fassarar ka. Misali, "mawaki ne, Ba'amurke kuma mawaƙiya, mawaƙiyar magana" - a haka baza'a a iya gane cewa wanda ake rubutu da shi namiji bane ko mace, saboda Ba'amurke na nufin dan kasar Amurka namiji a yayin da mawakiya ke nufin mai waka mace.

Saboda haka ka rika lura sosai musamman wajen bayyana jinsin wanda ake magana a shafi. Nagode Uncle Bash007 (talk) 23:19, 20 April 2024 (UTC)[reply]