Jump to content

Wq/ha/Zubar da ciki

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Zubar da ciki
Ban yarda cewa kawai don kana kyamar zubar da ciki, wai hakan na nufin kana goyon bayan rayuwa ba. A zahiri ma, ina tunanin mafi akasari, kana da tsananin matsalar halayya idan kawai tunaninka haihuwar da ne amma ba ciyar da shi ba, ba ba ilimin dan ba, ba samar masa muhalli ba. ~ Joan Chittister


Zubar da ciki shine kawo karshen ciki ta hanyar cirewa ko lalata kwayan haihuwar (embryo) kafin ya kai ga mahaifa.

Ba’a bunkasa da daukaka rayuwa da hakkokin mata ba, amma sai dai an lalata su, ta hanyar iyakance zubar da ciki. Muna karbar rantsiwar kotu daga mata wanda cutar da hanyr zubar da ciki, daga mata wadanda aka fahimtar cewa feminisanci shine son rayuwa, sannan kuma daga masana wanda suka ysan cewa Roe raunta halaye nagari na doka da kuma aikin kiwon lafiya. ~ Norma McCorvey ("Jane Roe" in Roe v. Wade)
Ina jin dadin cewa rubella vaccine ya hana dubunnan zubar da ciki fiye da kowanne mabiyin addinin Katolika. ~ Stanley Plotkin

Zantuka[edit | edit source]

A[edit | edit source]

  • Haramta zubar da ciki ga mace, a yayin da kuma take so, yana tattare da tilasta haihuwa: wani nau’i na fyade daga gwamnati.
  • Muna kokarin yin amfani da likita saboda kwarewarsa na aiki, bamu la’akari da samun mu’amala fuska da fuska tare da mara lafiya. Mu kan fara ganin mara lafiya ne a kan teburin tiyata kuma bamu sake ganin ta. Karin mu’amala kawai ba zai isa ba.
    • Edward Allred, abortion doctor, quoted in The San Diego Union, October 12, 1980. Also quoted in Anthony Perry. Doctor's Abortion Business Is Lucrative ALL About Issues, December 1980, pages 10, 14, and 15.
  • Kowanne mai rai yana da hakkin a martaba rayuwar sa. Dole ne doka ta kare hakkin nan, da kuma gama gari, tun daga lokacin farawa. Babu wanda za’a wandarar da rayuwarsa.
    • Edward Allred, abortion doctor, quoted in The San Diego Union, October 12, 1980. Also quoted in Anthony Perry. Doctor's Abortion Business Is Lucrative ALL About Issues, December 1980, pages 10, 14, and 15.
  • Layin da ke tsakanin zubar da ciki na doka da na rashin doka za a iya masa alama me ta hanyar fuskantar abun mamaki da kuma rayuwa.
    • Aristotle, Politics, bk. 7, ch. 6 at 294 (T.A. Sinclair trans. 1962) (c. 325 BC).