Wq/ha/Edward Abbey

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Edward Abbey
Samaniya gida ce. Utopia na nan. Nirvana yanzu ne.

Edward Abbey (29 Junairun 1927 – 14 March 1989), ya kasance marubucin dan kasar Amurka wanda yayi fice wajen neman hakkin muhalli.

Zantuka[edit | edit source]

  • Samaniya gida ce. Utopia na nan. Nirvana yanzu ne.
    • Abbey's Road (1979).
  • Bindigu basu kashe mutane; mutane ne ke kashe mutane. Hakika mutane masu bindiga ke kashe mutane da yawa. Amma hakan shine zahiri. Yana da wuya. Amma hakan shine daidai.
    • Abbey's Road in In Defense of the Redneck (1979), p. 168.