Jump to content

Wq/ha/Indira Gandhi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Indira Gandhi
Mahaifina dan siyasa ne, ni ba 'yar siyasa bace. mahaifina mai tsoron ubangiji ne. Ni ba haka bace.

Indira Priyadarshini Gandhi (Nuwamba 19 ga wata, shekara ta 1917 zuwa Oktoba 31 ga wata, shekara ta 1984), 'yar siyasar ƙasar Indiya ce kuma muhimmiya a Majalisar Ƙasar Indiya. Prime ministan kasar India daga shekarar Alif dari tara da sittin da shida zuwa shekarar Alif dari tara da tamanin da hudu. Masu tsaronta yan addinin sikh suka kasheta ne a gidanta a sanadiyan yakin da akayi da mabiya addinin Sikh.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Indira Gandhi
    Muna girmama Dr. King. Mun ji rashinsa kamar dan uwanmu. Wannan abun al'ajabi ya tuna mana da wasu daga cikin muhimman shahidai na kowanne lokaci wanda suka bada rayuwansu ta yadda mutane zasu rayu kuma su bunkasa. Mun tuna da mutane na musamman na ƙasar mu wanda suka mutu a dalilin harsashin makashi da kuma shadar Wq/ha/Mahatma Gandhi a wannan birni, a wannan wata, shekaru ashirin da daya da suka gabata...