Wq/ha/Hakkin Mata
Appearance
Hakkokin Mata sune hakkoki da abubuwan isa da ake ikirari ga mata da‘
Zantuka
[edit | edit source]- Muna bukatar adalci, muna bukatar daidaito, muna bukatar duk wata ‘yanci da ta dace da mutanen Amurka da a bamu ita da ‘ya’yanmu, mata.
- Susan B. Anthony, Elizabeth Cady Stanton, Matilda Joslyn Gage, and Ida Husted Harper in History of Woman Suffrage (a shekarar 1886), p. 34.
.