Wq/ha/Susan B. Anthony

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Susan B. Anthony
Mun tabbatar da cewa gundumar gwamnati ta zamo don ta kare mutane a wajen more hakkokin su wanda basu tauyu wa. Mun watsar a iska tsohuwar yaudara cewa gwamnati zata iya kare hakki.

Susan Brownell Anthony (15 Febreru 1820 – 13 March 1906), ta kasance jagorar hakkin 'yan kasar Amurka, tare da Elizabeth Cady Stanton suka jagorancin hakkin mata na zabe a Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

Dole mace ba za ta wanzu a karkashin kariyar namiji ba, amma a koya mata yadda zata kare kan ta.
  • Maza da matan Arewa sun kasance masu rike bayi ne, wadanda ke Kudu kuma mamallakan bayi. Laifin yana rataye a Arewa daidai da yadda yake a Kudu.
    • Jawabi akan rashin Kungiya ga masu Rike da Bayi (1857)