Wq/ha/Asma al-Assad
Asma al-Assad (née Akhras; an haife ta 11 Agustan 1975), itace matar shugaban kasar Siriya. An haife ta kuma ta taso a London ga iyaye ‘yan Siriya, ta zamo matar shugaban kasar Siriya na 19 kuma na yanzu Bashar al-Assad.
Zantuka[edit | edit source]
- Shugaban kasan shine Shugaban kasar Siriya, ba wai wani sashi na Siriya ba, kuma matar shugaban kasar tana goyob bayansa a kan hakan.