Wq/ha/Huma Abedin
Appearance
Huma Mahmood Abedin, (an haife ta ranar 28 ga watan Yuli, shekara ta 1975), yar siyasar, Amurka ce, da ta kasance mataimakiyar shugaban, a Hillary Clinton's kamfen 2016 don zama Shugaban Amurka.Kafin wannan, Abedin ta kasance mataimakiyar shugaban ma’aikata ga Clinton lokacin da take Sakataren Gwamnatin Amurka daga 2009, zuwa 2013. Haka kuma, ta kasance shugabar tafiye-tafiye da kuma tsohuwar mataimakiyar Clinton a yayin kamfen ta na 2008 don neman takarar Democratic a zaben shugaban kasa na shekarar 2008.
Zantuka
[edit | edit source]- Yi zaɓuɓɓukanka da kanka, amma ka yi tunani a kansu, ba da hanzari ba.
- [1] Akan abin da ta koya daga mahaifinta
- Muddin kuna da tushen nan, muddin kuna da wuri inda kuka san kuna iya samun ƙarfi, inda kuka san kuna da iyali mai ƙarfi da zai tallafa muku, komai zai tafi daidai.
- [2] akan iyalinta
- Diplomasiyya tana nufin haɗuwa da duniya da ido buɗe, sauraro mai kyau da ƙananan motsin neman alheri. Wannan shine dabi’ar Hillary Clinton.
- [3] Abedin akan diplomasiyya
- "Yawancin abin da ya same ni a aikin na yana kama da ina iyo a cikin wani tukunyar zafi, kuma yawancin wannan littafin yana nufin ɗaukar iko"
- [4] Huma Abedin akan littafinta, ‘Both/And,’ wanda zai fito a rubuce ranar 4 ga watan Oktoba.
- "Lokacin da nake yarinya, na yi imani cewa rayuwata za ta bambanta da rayuwar kowa a kaina"
- [5] a cikin littafinta