Wq/ha/Aisha
Appearance
Aisha, (Larabaci: عائشة بنت أبي بكر, romanized: ʿĀʾishah bint Abī Bakr; /ˈɑːiːʃɑː/,wanda US: /-ʃə, aɪˈiːʃə/, UK: /ɑːˈ(j)iːʃə/;c. 613/614 – Yuni 678) ta kasance mata wurin Annabi Muhammad kuma karamar matar shi. Yanda yazo a musulunci a rubuce, sunan ta yazo da lakanni "uwar Muminai " (Larabaci: أمّ المؤمنين, romanized: ʾumm al-muʾminīn), wanda ake wa laƙani da matar Muhammadu acikin al-qur'ani.