Wq/ha/Abedi Pele
Appearance

Abedi Pele,(An haife shi ranar biyar 5 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1964), wanda aka fi sani a sana’ance da suna Abedi Pele, ƙwararren ɗan wasan kwallon kafa ne, na ƙasar Ghana.
Zantuka
[edit | edit source]
- A can saman jerin sunayen akwai Abedi Pele. Ina iya cewa shine mahaifi a Ghana; shine kuma baba na farko a wuri na… Yana da aiki tukuri. A koda yaushe yana kula da ‘ya’yan sa duk da shekarun sa. Yana zuwa a lokacin da ‘ya’yan sa suke sanya hannun yarjejeniya a ƙasashen waje. Ya kula da ‘ya’yan sa kuma yanzu, Bakin Taurarin na kan kafadun su.