Jump to content

Wq/ha/Deloris Frimpong Manso

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Deloris Frimpong Manso
Deloris Frimpong Manso

Deloris Frimpong Manso wacce aka fi sani da Delay (an haife ta 25 June 1982), ‘yar kasuwa ce ‘yar kasar Ghana, mai daukan nauyin wasannin gidan rediyo da na telebijin, furodusa, mai jawabi kuma mai fafutukar hakkin mata.

Zantuka[edit | edit source]