Wq/ha/hadi fayyadh
Appearance
Muhammad Hadi Fayyadh bin Abdul Razak(an haife Shi 22 ga watan janairu shekara ta 2000) kwarerren dan wasan kwallon kafa na kasar malaysia wanda ke buga gaba a kungiyar kwallon kafa na malaysia super league club perak,da malaysia na kasa karkashin kungiyoyi 23.