Jump to content

Wq/ha/Zoya Akhtar

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Zoya Akhtar
Zoya Akhtar a shekara ta 2011


Zoya Akhtar (an haife ta 14 Oktoba 1972), ta kasance darekta ‘yar Indiya kuma marubuciyar wasanni.

Zantuka[edit | edit source]

Intabiyu tare da abokiyar fim[edit | edit source]

Inatbiyu a Bikin Fina-finai na MAMI (Mumbai Academy of Moving Image)[edit | edit source]

  • A’a idan ina cikin irin wannan fushin, to dole ne mutumin da nike fushi da shi ya bar wajen. (Amsa game da tambaya: shin kin taba yin fushi da wani a yayin daukan shirin?)