Wq/ha/Zlatan Ibrahimović

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Zlatan Ibrahimović
Zlatan Ibrahimović

Zlatan Ibrahimović (an haife shi October 3, 1981, a garin Malmö, Skåne län, Sweden), shahararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Sweden.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ina tabbatar muku da cewa, kawai sun zo ne. Ba abunda na tsara bane.
    • Swedish tabloid Expressen, May 2002.
  • Abunda Carew ke yi da kwallon kafa, ni zan iya yi da lemu.
    • Martani dangane da sukan dan wasan kwallon kafa na Norway John Carew takan cewa takun kwallon kafa na Zatan basu da ma'ana
    • Norwegian tabloid VG, April 2002.