Jump to content

Wq/ha/Zabe a Najeriya

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Zabe a Najeriya
Elections in Nigeria

Zabe a Najeriya,nau'i ne na zabar wakilan gwamnatin tarayyar Najeriya da jihohi daban-daban a jamhuriya ta hudu a Najeriya.

Zantuka,

[edit | edit source]
  • Dimokuradiyya, a cewar Ross Feingold [sic], ana daukar tsarin gwamnati mafi cancanta saboda ikon zaɓi ya rataya ne akan mutane. "Amma lokacin da aka canza wannan karfin ikon kuma 'yan ƙasa sun rasa tasirin su, ana yin barazana ga hakkin tsarin". Wannan shine inda muke a Najeriya a yau domin zaɓin da ‘yan kasa suke yi da kuri’unsu na kara zama marasa amfani. Kuma wannan barazana ga ‘halaccin tsarin’ na zuwa ne daga kotunan mu, ciki har da kotun koli a ƙasar da yanke hukuncin ba kawai na karshe ba ne amma ya shafi na kananan kotuna.