Wq/ha/Wendy Brown
Appearance
Wendy L. Brown (an haife ta 28 Nuwamban 1955), farfesan kimiyyar siyasa ce ‘yar Amurka, a Jami’ar California, Berkeley.
Zantuka
[edit | edit source]- Tsarin siyasa na Neoliberalism wani tsarin shugabanci ne da yake ganin dimukradiyya a matsayin cikas, a mafi kyawun mahanga, ko kuma wani tsari da ba’a yadda da shi a cikin tsarin kasuwanci, ko mafi munin hakan…