Jump to content

Wq/ha/Victoria Amelina

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Victoria Amelina
Amelina Victoria a shekar ta 2015

Victoria Amelina Yukreniynci: Вікторія Амеліна, née Shalamai; 1 January 1986 – 1 July 2023), marubuciya ce yar kasar Ukraine.

Zantuka

[edit | edit source]

2020-2022

[edit | edit source]
  • Dole ya kasance akwai niyyar rayuwa ta rubutu, da sauya kai a cikin rubutu, don yin rubutu ko da kuwa babu wanda zai karanta. Babu mawallafi da zai ƙi hakan.