Wq/ha/Uzo Aduba

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Uzo Aduba
Uzo Aduba (2014)


Uzo Aduba (an haife ta a ranar 10 Febrerun 1981), ta kasance ‘yar wasan kwaikwayo ‘yar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Raɗin suna a al’ada ta na iya fada maka abubuwa da yawa game da iyayen yaron fiye da shi yaron da kuma abunda ake cewa game da yaron. Saboda haka asalin suna na Uzoamaka Nwanneka Aduba, amma suna na na farko shine Uzoamaka, yana nufin “hanyar tana da kyau”. Suna na na biyu, suna na na tsakiya kenan, na nufin “babu wani abu dake da muhimmanci fiye da ‘yan uwanki mata”, a yayinda suna na na karshe ke nufin “mai sasanta wa”.
  • Nakan tsani wushirya ta, a hakora na na gaba… kuma zanyi magiya, inyi magiya a sanya mun abun gyraa hakora. Kowa da kowa na gyara “hakoran sa marasa kyau” ko ma menene hakan ke nufi. Amma mama ta zata rika cewa irin, “Ah ah, Ah Ah fa”, tana cewa… “Baki san cewa a Najeriya da daukakin kasashen Afurka, wushirya alamar kyawu ne? Me yasa zaki so a kulle shi?” “Hakane, amma a Amurka muke.”…