Wq/ha/Umar M Sharif
Appearance
Umar M Sharif wanda aka fi sani da M SHARIF ya kasance fitaccen mawaƙin Hausa me yin waƙar soyayya kuma ɗan wasan kwaikwayo jarumi kuma derector ɗan ƙasar Nijeriya ne dan asalin jihar Kaduna (anhaife shi a shekarar 1987)
Zantuka
[edit | edit source]- Rayuwa ba ta da sauki, amma dariya na iya zama magani.
- Dariya na da karfin da zai iya canza duk wani yanayi.
- A ko da yaushe ka kasance da fata, saboda daga bisani komai zai yi kyau.
- Idan ka yi dariya, ka yi kyau, kowa zai so ka.
- Rayuwa ba ta da tabbas, amma dariya na kawo annashuwa.