Wq/ha/Turai
Appearance
Turai ko kuma Yurof (Europe), nahiya ce da ta kunshi yammacin sashin Eurasia. Yurof ta hada iyaka da Tekun Arktik daga arewa, Tekun Atlanta daga yamma, da kuma Tekun Mediterraniya daga kudu,
Zantuka.
[edit | edit source]- Duk wanda yayi magana akan Turai ya ui kuskure: ita batun labarin kasa ce.
- Otto von Bismarck, jawabi ga Reichstag, 14 May 1872
- Kasar Amurka zata cigaba da kasancewa kasa mafi karfi a duniya, China tana zama masharuriyar kasar kasuwanci, Turai kuwa suna ta musulunta.
- Frits Bolkestein, matashiya a wanjen bude kwasa-kwasai na Jami’ar Leiden (2004), kamar yadda aka hakayo daga "Islamic Europe?" (4 October 2004), by Christopher Caldwell, The Weekly Standard