Jump to content

Wq/ha/Tuduetso Masire

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Tuduetso Masire
Tuduetso Masire

Tuduetso Masire ita ta kirkiri MatchAPro, wata sofware ce ta kiwon lafiya, ta fito ne daga Kanye, Botswana.

Zantuka

[edit | edit source]
  • A koyaushe ina shawo kan matsaloli na a yadda abubuwa ke tafiya a hankali a kasa ta da al’ummar ta.
  • A koda yaushe na kasance mutum mai kawa-zucin zuciya.
  • Tuduetso Masire
    A koda yaushe akwai wani wanda ke bukatar ki kuma yake so ya sadu da kai, wanda hakan ya zama makami maj kyau.