Wq/ha/Tracy Chevalier
Appearance
Tracy Rose Chevalier (Oktoba 19, 1962), ta kasance masaniyar littattafan tarihi ce ‘yar Amurka da Burtaniya, kuma dan kungiyar Royal Society of Literature.
Zantuka
[edit | edit source]- Tattaunawar sasanci na da hadarin gaske. Gaskiyanka kusan ba zai yiwu ba, sannan zaka kare kamar tsohon yayi. Abubda nike yi sai in warware labarin ta baya, a hakan zan sa labarin ya zamo mara lokaci.
- A kan yadda take tsara tattaunawar ‘yan wasa a cikin “Tracy Chevalier: 'Slavery has to be raised until it's put to bed'” in The Guardian (2013 Mar 16)