Jump to content

Wq/ha/Tracy Chapman

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Tracy Chapman
Tracy Chapman a shekara ta 2009


Tracy Chapman (an haife ta March 30, 1964) ta kasance marubuciyar waka kuma mawakiya ‘yar kasar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Tun ina yarinya… Ina da hankalin halayen zamantakewa da kuma al’amurran siyasa. Watakila, saboda mahaifiya ta kullum tana tattaunawa abubuwa ne da ‘yar uwa ta da ni - kuma saboda ina yawan karatu. Mutane da yawa a wannan mataki sukan yi tunanin cewa su talakawa ne ko kuma ana tauye masu wani hakkin na zama ‘yan kasa, amma basu cika tunanin abubuwan da suka janyo hakan ba ko kuma wadanne al’amurra ne ke tauye masu damar sarrafa rayuwar su.