Wq/ha/Tomilayo Adekanye
Appearance
Tomilayo Adekanye (Satumba ranar 2 ga wata, 1942) farfesa ne a fannin tattalin arzikin noma a Najeriya. Ita ce Farfesa mace ta farko a duk wani fannin da ya shafi noma a Najeriya, kuma ta farko a fannin tattalin arzikin noma a Afirka.
Zantuka
[edit | edit source]- Wani kididdigar, zamantakewa da tattalin arzikin matan da aka yi nazari ya nuna cewa, aikin da suka fi muhimmanci shi ne kula da yara, sai kuma kula da gida da kasuwanci.