Wq/ha/Tod A

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Tod A
Tod A.

Tod A (an haifi Todd Ashley a ranar 30 Nuwamban, 1965), mawaki ne dan kasar Amurka, marubucin waka wanda aka haifa a Greenville, South Carolina.

Zantuka[edit | edit source]

  • An haife ni a Brooklyn kuma lokacin matsanancin sanyi. Ina rayuwa a daki mara taga kuma ina biyan kudin haya da tsada. Na gwammaci zama a karkashin icen kwakwa. Na bi hanci na daga nan.
    • (Akan abunda yasa ya bar Amurka zuwa yawon duniya) ALARM Magazine (July 7, 2008).