Wq/ha/Timothy Leary

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Timothy Leary
Ka yi wa kan ka tunani sannan ka tuhumi doka.

Timothy Francis Leary (22 Oktoba 1920 – 31 Mayu 1996) ya kasance marubuci dan kasar Amurka, masanin ilimin kwakwalwa, mai kamfe na bincike akan magungunan kwakwalwa da kuma amfani da su, wanda yayi fice a 1960s counterculture kuma mai kera softwaya.

Maganganu[edit | edit source]

  • Matan da ke neman zama daya da maza ba su da buri.
    • Kamar yadda aka dauko daga Third and Possibly the Best 637 Best Things Anybody Ever Said (1987) daga Robert Byrne, #40
  • Muna harka da zamani na ilimi na musamma da ba’a taba yi a tarihi ba. Suna da ilimin da ya nunka sau dari da kakanninsu ke da shi, sannan sun fi su kaya aiki fiye da ninki sau goma. Ba’a taba yin kungiya masu budaddiyar zuciya kamar su ba. Matsalar itace babu wanda ke basu wani sabon abu. Suna da kwakwalwa da ilimi na musamman amma babu wurin zuwa.
    • Hirar intabiyu da David Sheff a Rolling Stone Twentieth Anniversary Issue (1987)
  • Ka yi wa kan ka tunani sannan ka tuhumi doka.
    • Timothy Leary's track on Sound Bites from the Counter Culture (1989)
  • Wannan bangaren CIA ne na hagu, ke muhawara da bangare na dama.
    • Tattaunawa akan Masayar-wuta a CNN kamar yadda aka dauko daga cikin Rolling Stone (14 December 1989)
  • Idan kana so ka canza yadda mutane ke mu’analantar ka ka fara sauya yadda kake mu’amalantar su.
    • Changing My Mind, Among Others (1982)