Jump to content

Wq/ha/Tarana Burke

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Tarana Burke
Tarana Burke a 2018

Tarana Burke (an haife ta Satumba 12, 1973), mai fafutuka ce ‘yar Amurka daga Bronx, New York, wacce ta fara Kungiyar Me Too.

Zantuka[edit | edit source]

  • Aikinmu shine taimakon wanda suka tsira ta hanyar samar da kayayyaki na warkarwa da kuma aiki. Idan ta hanyar hakan an kama mai laifi da laifi dumumu game da ayyukansu - hakan zai kasance. Amma mu burinmu ba wai mu gurfanar da mutane bane, saboda durkusar da tsaruka da ke basu tsaro
  • Akwai muhimmin iko a hukumomi. #Me Too ta hanyoyi da dama, game da hukuma ce. Akan sadaukar da naku hukumomin ne.