Wq/ha/Talal Abu-Ghazaleh

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Talal Abu-Ghazaleh
Mr.Talal Abu-Ghazaleh

Talal Abu-Ghazaleh (Larabci: طلال أبوغزاله) (haihuwa 22 April 1938 a Jaffa, Palestine), shine wanda ya kirkiro kuma chiyaman na international Jordan-based group Talal Abu-Ghazaleh Organization (TAGorg). Wanda ake wa lakabi da Sarkin Accounting na Larabawa, har wayau ana jinjina masa da bunkasa muhimmancin Intellectual Properties a yankin Larabawa.

Zantuka[edit | edit source]

  • Tafiya zuwa tafarkin kasashen da suka cigaba ba ra’ayi bane, face hakki ce ta kasa. Hakan na bukatan, daga sauran abubuwa, mikar da magi kyawun tsarin masana’antu a fuskan kowanne irin ƙalubale, musamman a wannan zamanin sauyi da muke.
    • November 28, 1999 at the National Seminar on Industrial Property and Technology Transfer in Arab States, Amman, Jordan.
  • Isasshen harkokin sadarwa shine tushen da ake gina al’umma da bayanai.
    • March 21, 2004, at the Arab ICT Regulators Forum, Movenpick Dead Sea, Jordan.
  • Juyin juya halin bayanai zai kai ku yi zuwa juyin juya halin ilimi zuwa juyin juya halin hakimomi.
    • April 1, 2001, First Arab Conference on Arabizing the Internet, Amman, Jordan.