Wq/ha/Susie Bright
Appearance
Susannah "Susie" Bright (an haife ta March 25, 1958, Arlington, Virginia), ce, mai magana, mai koyarwa, mai shirya shirye-shiryen rediyo akan dukkanin abubuwan da suka shafi jinsi.
Zantuka
[edit | edit source]- Ra’ayin al’ummar mu akan rayuwa gabaki ɗayansu basu da inganci kuma sun dogara kan abubuwan dake faruwa, tunda sun dogara akan canji na tsarin canfe-canfe, addini, kiristancj da kuma bambancin jinsi wajen bayyana kawunan su.