Wq/ha/Susan Faludi
Appearance
Susan Charlotte Faludi (an haife ta Afurelu 18, 1959), bafeminiya ce ‘yar Amurka, ‘yar jarida kuma marubuciya.
Zantuka
[edit | edit source]- Ajendar Faminisanci yana da sauki. Yana tambayar cewa kada a tilasta ma mata wajen “zaba” a tsakanin hukuncin jama’a da kuma farin cikin kan mutum. Yana tambaya cewa a bar mata su samu ‘yancin bayyana kawunan su - a maimakon zabar musu yadda zasu bayyana kawunan su, lokaci fa kuma maimaicin hakan, daga al’adar su da kuma maza.