Wq/ha/Stella Adler
Appearance
Stella Adler (Febreru 10, 1901 – Disemba 21, 1992), tasance jarumar fim ‘yar Amurka kuma mai koyar da wasan kwaikwayo.
Zantuka
[edit | edit source]- Yana daukan abu uku mutum ya cimma nasara a wannan sana’a: jajurcewa irin na kare, fata irin na dabbar rhinoceros da kuma gida mai kyau da zaka dawo zuwa gare shi.
- An dauko daga "The Advocate", 2 Feb 1999, p. 44
- An kirkiri gidajen wasan kwaikwayo ne don fadawa mutane gaskia game da rayuwa da kuma yanayin zamantewa.
- An dauko daga Joan E. Kole, "Theatre and Aging" (2009), p. 1
- A cikin ra’ayoyin ka fasahar ka ke kwance.
- An dauko daga Mark Ruffalo & James Lipton, "Stella Adler Technique" [1]