Jump to content

Wq/ha/Starhawk

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Starhawk
Ina ganin shekaru kadan masu zuwa masu muhimmanci dangane da sauyin al’adarmu nesa daga kungiyoyin tsafi na mutuwa sannan zuwa soyayyar rayuwa, zahiri, da kuma ka’idojin mata.

Starhawk (an haifi Miriam Simos a ranar 17 June 1951), ta kasance marubuciya ‘yar kasar Amurka, ‘yar siyasar zamantakewa, kuma mara addini mai bin gargajiya.

Maganganu

[edit | edit source]
  • Ni mayya ce, ta haka ina nufin ni mutum ce da na yarda da cewa duniyan nan mai tsarki ce, sannan kuma mata da jikkunan mata na daga cikin muhimmin wannan halitta mai tsarki..
    • Kamar yadda aka hakayo daga Womanspirit Rising: A Feminist Reader in Religion (1979) na Carol P. Christ da Judith Plaskow
  • Starhawk
    Kowacce halitta na da tsarki - ma’ana kowanne na da muhimmancinsa wanda baza’a iya jera matsayinsa ba ko kuma a alakanta matsayinsa da na wani na.