Jump to content

Wq/ha/Stacey Abrams

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Stacey Abrams
Stacey Abrams a 2021

Stacey Yvonne Abrams /ˈeɪbrəmz/; an haife ta Disemba 9, 1973), ‘yar siyasa ce, lauya, mai fafutukar hakkin zabe, kuma marubuciya wacce ta yi aiki a Majalisar Wakilai ta kasar Georgia, daga shekara ta 2007 zuwa 2017. A matsayin mamba ta Jam’iyyar Dimukradiyya, Abrams ta kirkiri kungiyar siyasa mai suna Fair Fight Action, kungiyar shawo kan wulakanta masu zabe a shekara ta 2018.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Sannan da zarar zabe ya zo karshe, mutanen da sukayi nasara - wanda basu da ra’ayi irin tamu - zasu rika aiki tukuru. Ya kamata mu yi aiki tukuru fiye da hakan.
    • Stacey Abrams
      Interview tare da Democracy now (January 2019)