Wq/ha/Sila María Calderón

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sila María Calderón
Sila María Calderón

Sila María Calderón Serra (an haife ta Satumba 23, 1942), itace gwamna ta bakwai na Commonwealth of Puerto Rico 2001 to 2005.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ban taba daukar kai na a matsayin 'yar kasa na aji na biyu ba. Ina daukan kaina a matsayin 'yar kasar Amurka ne. Ina godiya kuma ina girmama zama 'yar kasar Amurka. Ban taba yada wa ba ko kuma in yi tunani rasa zama 'yar kasa ba. Ina so 'ya'ya na da 'ya'yan su suma su samu wannan dama.
    • Intabiyu tare da Caribbean Business (December 3, 1998)