Wq/ha/Shirley Abbott (marubuciya)
Appearance
Shirley Abbott (marubuciya) (a
(An haife ta Nuwamba 16, 1934 - Afurelu 8, 2019) ta kasance editan mujallu, marubuciya, ‘yar jarida, masaniyar tarihi, wacce ta shahara da littafin ta mai babi uku.
Zantuka
[edit | edit source]- Kowanne tatsuniya na iya zama labarun rayuwar wani, kowanne labarin rayuwar wani kuwa tabbas tatsuniya ce.
- An dauko daga Mickey Pearlman, Listen to Their Voices (1993), ch. 12