Jump to content

Wq/ha/Shirley Abbott

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Shirley Abbott
Shirley Abbott

Shirley Jean Abbott Tomkievicz (an haifa ta Nuwamba 16, 1934), editar mujalla ce kuma marubuciya, wanda aka fi saninta da aikinta mai juz’i uku.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Duk wata tatsuniya na iya zama tarihin gaskiya, amma kuma duk wata tarihin rayuwa tabbas tatsuniya ce.
    • An hakayo daga Mickey Pearlman, Listen to Their Voices (1993), ch. 12

Womenfolks: Growing Up Down South (1984)

[edit | edit source]
  • A tsakanin iyalinmu, babu wani abu wai wanda bashi da amfani. Abokan wasa ma suna da amfani.
    • p. 3
  • Idan na taso a cikin saukakken fahimta cewa mata na da iko kuma suna da basira kamar maza, to watakila saboda na fito daga al’ummar da suka taba yarda da hakan ne.
    • p. 45
  • Mutane suna bayyana kuma ana marhaba da su a ko da yaushe. Su tsaya na kasa da sa’a daya raini ne, kuma ko da yaushe akwai abinci.