Wq/ha/Sheikh Abdulaziz al-Sheikh
Appearance
Sheikh Abdulaziz al-Sheikh (an haife shi a ranar 30 Nuwamban 1943), babban malamin addinin musulunci ne kuma babban mufti na addinin musulunci..
Zantuka
[edit | edit source]- Na yanke shawarar fadan haka bayan ta bayyana cewa mutanen Saudiyya suna rayuwa ne na shahada. Suna hakan ne saboda suna da ƙaunar addinin su amma basu da hikimar bambance tsakanin dai-dai da rashin dai-dai.
- Dole mu fahimci cewa wadannan ba musulmai bane, ‘ya’ya Magunawa ne kuma ƙiyayyar su ga musulmai ya dade, musamman ga mutanen Sunnah.
- About Mutanen Iran [1] (6 September 2016)