Wq/ha/Shana Alexander
Appearance

Shana Alexander (6 Oktoba 1925 – 23 Yuni 2005), ta kasance ‘yar jaridar kasar Amurka. Duk da cewa ta zamo mace ta farko ma’aikaciya marubuciya na gidan mujallar Life Magazine, ta yi fice a rawar da ta taka a wajen muhawarar "Point-Counterpoint" na shirin 60 Minutes a karshen shekarun 1970’s, tare da James J. Kilpatrick..
