Jump to content

Wq/ha/Severn Cullis-Suzuki

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Severn Cullis-Suzuki
Severn Cullis-Suzuki a 2006

Severn Cullis-Suzuki (an haife ta Nuwamba 30, 1979, a Vancouver, British Columbia), mai fafutukar hakkin muhalli ce ‘yar Kanada, mai jawabi, mai daukan nauyin shirin telebijin kuma marubuciya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Na sani kawai cewa ni ‘ya ce ta gari, kuma na sani cewa muna tattare ciki nta a tare kuma muyi aiki a matsayin tsintsiya guda a wannan duniyar wajen cimma buri guda.
  • Idan baka san yadda zaka gyara shi ba to ka taimaka kada ka lalata shi.
  • Wannan tsohon tsari tattalin arziki ya zama tsohon yayi.

Manazarta[edit | edit source]