Jump to content

Wq/ha/Scott Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Scott Adams

Bashi da amfani don tsammanin halayya ta hankali daga mutanen da kuke aiki dasu, ko wani don wannan al'amari. Idan har za a iya samun zaman lafiya tare da cewa an kewaye ku da wawaye, za ku gane cewa tsayin daka bashi da amfani, hankalinku zai watse, ku zauna ku yi dariya don cin mutuncin wasu..