Wq/ha/Sayeeda Warsi, Baroness Warsi
Appearance
Sayeeda Warsi, Baroness Warsi PC (/ˈvɑːrsiː/; born 28 March 1971) lauya ce 'yar Burtaniya, 'yar siyasa, kuma memba ta Majalisar Dattijai wacce ta ajiye mukamin Conservative whip a cikin watan Satumban 2024.
Zantuka
[edit | edit source]- Inaji cewa yana da muhimmanci a matsayina na musulma da ara murya ta a cikin wannan fada da Yahudanci. Kawai zamu yaki rashin jituwa ne idan muka hada kai. Kyamar Yahudawa zai rage ne kawai idan dukkannin mu, kowanne addini muke bi ko ma bamu da addini - mu ki shi kuma mu kalubalance shi.
- Daga House of Lords debate on antisemitism, as cited in "Tonge blames Israel for Jew-hate... during debate on antisemitism", The Jewish Chronicle (20 June 2019)
- The article's title refers to Jenny Tonge, Baroness Tonge, the former MP and ex-Liberal Democrat
- Ina tsananin kokwanto wajen kafa wannan jam'iyya ta Sayeeda da Tony.