Jump to content

Wq/ha/Sasha Abramsky

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Sasha Abramsky
Sasha Abramsky

Sasha Abramsky (an haife shi 4 Afurelu 1972) dan jarida ne bayahude wanda aka haifa a Burtaniya kuma marubuci wanda ke zaune a yanzu a Amurka.

Zantuka

[edit | edit source]
  • A yajin aiki farkawar malamai a Jihohi da dama, kuri’u na kusa-kusa sun nuna goyon bayan Kungiyar Kwadago da kaso 64 - shine mafi yawa, face daga ‘yan tsiraru, a cikin rabin karni. Wadannan muhimman cigaba ne. Kungiyar Kwadago daga karshe tana jan ragamar. Kuma a yanzu Amurkawa suna kan gaskiyar cewa kuma ra’ayin Trump na bogi a kan tsarin popullism kawai sun ta’allaka ne a wajen murde wasan don kyautatawa attajirai.