Jump to content

Wq/ha/Sarauniya Amina

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Sarauniya Amina

Sarauniya Amina Sarauniyar Zazzau ce, ta rayu daga shekara ta 1533 zuwa shekara ta 1610, ɗaya ce daga cikin yara biyu da sarkin Zazzau Bakwa Turunku ya haifa.Read now ➤ Takaitaccen tarihin Sarauniya Amina ta Zazzau 0 Alhamis, Yuli 26, 2018 at 9:15 Safiya daga  Mudathir Ishaq 2 - tsawon mintuna - An haifi Sarauniya Amina a shekarar 1533, a garin Zazzau, wanda a yanzu haka babban gari ne a Najeriya - Mahaifanta masu arziki ne sosai, wadanda suke kasuwancin sayar da dawakai, karafa, tufafi, goro, da kuma gishiri Takaitaccen tarihin Sarauniya Amina ta Zazzau An haifi Sarauniya Amina a shekarar 1533, a garin Zazzau, wanda a yanzu haka babban gari ne a Najeriya. Mahaifanta masu arziki ne sosai, wadanda suke kasuwancin sayar da dawakai, karafa, tufafi, goro, da kuma gishiri. Bayan da mahaifinsu ya rasu, sai ya yayanta ya haye kan karagar mulkin garin, inda ya gaji sarautar mahaifin nasu. Sai dai kuma wani abin mamaki shine, ganin yanda Amina ta zabi wata hanya daban, ba irin ta ‘ya’yan Sarauta ba. Amina ta zabi ta dinga daukar horon yaki domin ta zama jaruma, dalilin da ya saka manyan dakarun yakin garin Zazzau suke girmamata. Takaitaccen tarihin Sarauniya Amina ta Zazzau Bayan yayanta ya rasu, Amina ce ta dare kan karagar mulkin garin, inda ta zamo Sarauniyar farko ga al’ummar garin. Takaitaccen tarihin Sarauniya Amina ta Zazzau Amina ta jagoranci yakinta na farko bayan watanni kadan da hawan ta karagar mulki. Ta rinka samun nasarori akai-akai tare da wasu dakarun sojojinta su dubu 20 da suke karkashin ikonta...

Zantuka

[edit | edit source]