Jump to content

Wq/ha/Sarah Jibril

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sarah Jibril
Sarah Jibril a shekara ta 2021

Sarah Jibril (an haife ta 1945) ‘yae siyasa ce ‘yar Najeriya, masaniyar lafiyar kwakwalwa, mai shirya shirin kyautata dabi’un zamantakewa kuma mai taimakon jama’a. An santa a matsayin mai bada shawara ta musamman ga Shugaba Goodluck Jonathan akan halaye na gari da kuma fafutukar ta a kan taimakawa da kuma karfafawa mata da kananan yara.

Zantuka[edit | edit source]