Wq/ha/Sarah Fuller Flower Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sarah Fuller Flower Adams
Sarah Adam

Sarah Adams (22 Febreru 1805 – 14 Agusta 1848), ya kasance mawaki dan Ingila kuma marubucin wakokin bege.

Zantuka[edit | edit source]

  • A duk lokacin da makiya suka samu firisti, sai wata rana
    Ga zaman lafiya.
    • Vivia Perpetua, Act iii. Sc. ii.