Wq/ha/Sarah Bakewell

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sarah Bakewell
Sarah Bakewell, 2010

Sarah Bakewell (an haife ta a ranar 3 Afurelu 1963), marubuciyar labaran gaskiya ce. Tana rayuwa a yanzu a Landan.

Zantuka[edit | edit source]

Yadda ake rayuwa… (2010)[edit | edit source]

  • A yanzu Montaigne zak rayu ga kan shi amma ba don aiki ba.
    • Akan ajiye aikin Montaigne a shekaru 38, sh. 24
  • Kamar yadda Seneca ya fada, rayuwa bata tsaya wa don ta fada maka cewa tana wuce wa. Wanda kawai zai sanya ka ka kiyaye wannan kawai kai ne.
    • shafi na 37.
  • Masanin falsafa Maurice Merleau-Ponty ya kira Montaigne da cewa shi marubuci ne wanda ke sanya “sani ta yi mamaki da kanta a cikin tushen wanzuwar bil-Adama.”
    • shafi na 37.