Wq/ha/Sara Bareilles
Appearance

Ba don a watsar da ita bane
Zamu iya ko da yaushe farauto rana
~ "Farautar Rana"
Sara Beth Bareilles (haihuwa Disemba 7,shekarar 1979), mawakiya ce, jarumar fim, marubuciya waka, kuma furodusa. Ta samo ambato da dama na lambar yabo ta Grammy..
Zantuka
[edit | edit source]Shaida a Kiyaye (2004)
[edit | edit source]- Kyale ni
Bar ni in kasance
Ba na so in fadi a wani cikin wani ikon naka- "Gravity"