Wq/ha/Santa Barraza
Appearance
Santa Barraza (an haife ta 7 Afurelu, 1951), ta kasance mai zanen midiya ‘yar Chicana, wacce ta yi fice da zanukan ta na kaloli na musamman..
Zantuka
[edit | edit source]- Yana da muhimmanci sosai a gare ni in koma Kingsville saboda ayyuka na sun shafi ƙasa da shimfidar ƙasa da tsirrai da tatsuniyoyi da labarai da mutane. Musamman mutanen, da kuma al’ummar Mexico.
- A&M-Kingsville Professor Explores Blurring of Borders Through Art (26 December 2014)