Wq/ha/Sana'a
Appearance
Zantuka
[edit | edit source]- Haka kuma na guji shiga cikin abubuwan da za su haifar mini da abin kunya a matsayina na ƴar fim.
- Daga bakin Rahama Sadau
- Yin aiki a Arewacin Najeriya matsala ce domin mutanenmu suna ganin sana’a ce da ba ta dace ba mata su yi ba.
- Ba abin da bai canzawa saboda a yau ina alfahari da cewa na zama abin koyi ga wasu...