Samira Ahmed (haihuwa 15 ga watan Juni, shekarar 1968), marubuciyar littattafan tatsuniyoyi da kuma labaran gaske na matasa ce ‘yar kasar Amurka, kuma mawakiya..
Rubutu ga matasa kamar rubutu a cikin daular damammaki… Ina yawan fada cewa littattafan nobel na matasa, sun kasance game da rufe kofofi ne, littattafan nobel na yara kuwa game da bude kofofi ne.